Smart101:Hausa
Mene ne Smartcash
shi wani tsarin tattali da cinikayya ne mai zaman kanshi Wanda ke assasa cigaba da hadin Kai al-umma Wanda ke lura da ajiye bayanai na dukkani chiniki da ya faru.
Smarthive
muna matukan kokari wajan kyale al-umma su sarafa kudin, tsare-tsare hukumar, kasafin kudin, amfani da kudin tare da karfafar al-umma wajen chigaba.
Smart Reward
wanan shine dabara na daidaita farashi kuma wata hanyache ta Kara wa al-umma kwarin gwiwar ajiya sulalla a tsarin don su samu riba bayan wani tsawon lokaci.
Instant pay
Domin yin ingattaccen kasuwanci, gogewa Tare da kwarewa a harkar cinikayya, amsa kiran instant pay. A ta haka al-umma suna iya kusawanchin su ba da batan lokaci ba.![images.jpg](
Leave Smart101:Hausa to:
Read more #smartcash posts
Best Posts From aboiblessing
We have not curated any of aboiblessing's posts yet. But you can encourage our curation team to review posts by visiting them regularly and by referring other readers. Because we give priority to frequently read content.